MANUNIYA: Kasafin Kudi, Dokar Zabe Da Takarar Tsohon Shugaba Goodluck Jonathan, Oktoba 10, 2021

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya yi nazari akan Kasafin kudin badi da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar gaban majalisar dokokin kasa, da kuma kwaskwarimar dokokin zabe da majalisar dattawa ta yi. Sai kuma maganar karba-karba da kuma takaddamar yiwuwar tsayawa takarar tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan.

Saurari shirin na Isa Lawal Ikara:

Your browser doesn’t support HTML5

Manuniya-Batun Kasafin Kudi, Dokar Zabe, Da Takarar Tsohon Shugaban kasa:10"