MANUNIYA: Batun Gwagwarmyar Neman Shugaban Majalisar Dattijai A Najeriya-Maris 31, 2023

Isa Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan gwaramar neman shugabancin majalissar Dattijai a Najeriya da kuma ka'idojin zuwa kotu ga wadanda ba zu yadda da yadda aka yi zabe ba.

Ga shirin a cikin sautin da Isa Lawal Ikara y gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin MANUNIYA Kashi111.mp3