MANUNIYA: Batun Danbarwar Zargin Cushen Kudi Cikin Kasafin Kudin 2024 A Majalissar Dattijan Najeriya - Maris 22, 2024

Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya maida hankali ne kan danbarwar zargin cushen kudi cikin Kasafin kudin 2024 a Majalissar Dattijan Najeriya.

Saurari shirin Isah Lawal Ikira:

Your browser doesn’t support HTML5

MANUNIYA