Mamalai Na Ci Gaba Da Jan Hankali Akan Muhimmancin Watan Ramadan Da Falalarsa

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake ci gaba da gudanar da azumin watan Ramadan, Malamai na ci gaba da jan hankali akan muhimmancin wannan wata da falalarsa.