VOA60 Afirka: Sakatare Janar Na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres Ya Isa Garin Sevare Da Ke Tsakiyar Mali,

Your browser doesn’t support HTML5

Mali: Sakatare janar na MDD, Antonio Guterres ya isa garin Sevare da ke tsakiyar Mali, a rana ta biyu ta ziyarar da ya ke yi a kasar da majalisar ke aiwatar da shirin wanzar da zaman lafiya.