Majalisar Dokokin Ghana Ta Amince A Haramta Auren Jinsi

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar dokokin Ghana ta amince da kudurin dokar hana auren jinsi mai cike da cece-kuce bayan an shafe kusan shekaru uku ana tattaunawa.