Majalisar Dokoki Ta Tsawaita Wa'adin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2023

Your browser doesn’t support HTML5

Wanan mataki da Majalisar ta dauka ya biyo bayan wata wasika ne da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aiko wa Majalisar inda ya bukaci a kara wa'adin aiwatar da kasafin kudi na Naira triliyan 21.83 na shekara 2023 wanda gwamnatin Tinubun ya gada daga gwamnatin da ta gabata.