VOA60 Afirka: Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Matsalar Azabtar A Gidajen Yarin Libya Ya Yi Tsamari

Your browser doesn’t support HTML5

Majalisar Dinkin Duniya ta ce matsalar azabtar a gidajen yarin Libya ya yi tsamari, gidan yarin da ke hannun kungiyoyi masu dauke da makamai.