WASHINGTON D.C —
Kamar yadda muka saba neman ra'yoyin jama'a musamman akan batutuwan da suka shafi matasa, a wannan karon zamu so jin ra'ayoyin ku ne akan dalilan dake sa matasa kunnen kashi wajan shiga bangar siyasa duk da fadakarwar da ake masu
Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.
Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com