VOA60 Afirka: Ma’aikatan Lafiya Na Ci Gaba Da Gwada Allurar Rigakafi Da Wayar Da Kawunan Jama’a A Kan Cutar Ebola A Congo

Your browser doesn’t support HTML5

DRC: Ma’aikatan lafiya na ci gaba da gwada allurar rigakafi da wayar da kawunan jama’a a kan cutar Ebola, data hallaka akalla mutane 22 da kuma kama sama da mutane 30 a kasar.