Likitocin Hakori Sun Bada Wasu Shawarwari Akan Bushewar Baki Lokacin Azumi

Your browser doesn’t support HTML5

Azumi yana haifar da bushewar ruwan jiki da kuma karancin yawu a baki a cewar masana, amma likitocin hakori sun bada wasu shawarwari.