VOA60 Afirka:Kenya: Likita Evan Atar Adaha, Dan Kudancin Sudan Ya Samu Kyautar Majalisar Dinkin Duniya Ta Nansen

Your browser doesn’t support HTML5

Kenya: Likita Evan Atar Adaha, dan kudancin Sudan da ke da asibiti makil da marasa lafiya ya samu kyautar majalisar dinkin duniya ta Nansen.