LAFIYARMU: Yunkurin Rage Yawan Kamuwa Da Cutar Dajin Mama A Nahiyar Afirka
Your browser doesn’t support HTML5
A cikin shirin lafiyarmu na wannan makon – an kebe watan Oktoba don wayar da kan jama’a a game da cutar sankarar mama. Zamu kawo muku karin bayani a game da yunkurin rage yawan kamuwa da cutar a nahiyar Afirka.