Matsalar jabun magunguna, matsala ce da ta zama ruwan dare a sassan nahiyar Afirka, lamarin da ya kan kai ga mutuwar dubban mutane sanadiyyar amfani da magunguna ba bisa ka'ida ba ko kuma magugunan da suka kasance na jabu ne.
LAFIYARMU: Yaki Da Magungunan Jabu A Kasashen Afirka
Your browser doesn’t support HTML5
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, ta yi kira ga kasashen yankin yammacin Afirka da su tashi tsaye wajen yaki da matsalar jabun magunguna.