LAFIYARMU: Yadda Sabon Maganin Rigakafin Zazzabin Maleriya Zai Iya Ceto Miliyoyin Rayuka

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Lafiya Ta Duniya ta sahalewa sabon maganin rigakafin zazzabin cizon sauro. Ana fatan za a gaggauta fitar da sabon maganin a kasashen Afirka a cikin watanni masu zuwa.