LAFIYARMU: Yadda Mutane Suke Tunkarar Batun Neman Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Lafiyar Mu na wannan makon ya mayar da hankali ne ga yadda mutane suke tunkarar batun neman lafiya – shin asibiti suke zuwa ko kuwa dogaro suke da addu’a kadai? Shin menene mahangar kwararru a game da dogaro da addu’a kawaii dan mutun bai da lafiya? Za a ji karin bayani a cikin shirin.