LAFIYARMU: Yadda Ake Amfani Da Mutum Mutumi A Aikin Tiyata Wato Robotic Surgery

Your browser doesn’t support HTML5

A Afirka ta Kudu, an rungumi amfani da mutun-mutumi a aikin tiyata a zamanin wani abin dogaro a gaba a Fanin kiwon lafiya.