#LAFIYARMU: WHO Ta Kaddamar Da Wani Gangamin Wayar Da Kai Na Rigakafin Ayyukan Masu Hallaka Kansu Da Kan Su A Nahiyar Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Cutar PTSD na sanya mutum cikin yanayin da ba zai sami karfin yin komai ba, kuma alamun cutar sun haɗa da shiga matsananciyar damuwa, yawaita tuna baya, gane-gane, hali mai tsanani da ka iya cutar da wani, da kuma rage yin cudanya da mutane.