LAFIYARMU: Wani Rahoton Kungiyar GAFSD, Ya Ce Wani Kaso Mai Yawa Na Al’ummar Liberia Na Salwanta Sakamakon Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi.

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYARMU: Wani rahoto da kungiyar assasa ci gaba ta kasa da kasa, wato Global Action For Sustainable Development ta fitar a bana, ya ce kaso mai yawa na al’ummar Liberia na salwanta sakamakon ta’ammali da miyagun kwayoyi.