LAFIYARMU: Shin Wasu Kalubale Ne Masu Lalurar Zabiya Ke Fuskanta?

Your browser doesn’t support HTML5

Usman Audu, wani mai lalurar zabiya a birnin Maiduguri na Najeriya, ya yiwa Muryar Amurka karin bayani a game da kalubalen da suke fuskanta.