LAFIYARMU: Shin Me Ke Sa Ake Samun Karuwar Ciwon Bugun Jini A Tsakanin Matasa?

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararru sun ce ana samun karuwar mutane masu kananan shekaru tattare da cutar bugun jini a fadin duniya sannan wasu dalilai da suke haifar da wannan yanayi sun hada da kiba mara kima, hawan jini da kuma cutar sukari wato diabetes.