LAFIYARMU: Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Kan Cutar Dajin Mama

Your browser doesn’t support HTML5

Menen ra'ayinku akan cutar dajin mama sannan ta ya ya kuke ganin za a tallafawa masu cutar? Ga ra'ayoyin wasu 'yan Najeriya daga Abuja.