LAFIYARMU: Ra’ayoyin ‘Yan Najeriya Kan Abin Da Suke Jarabuwa Da Son Yin Shi

Your browser doesn’t support HTML5

Ko kun taba fama da wani nau'in jaraba? Sannan, mene ne kuke ganin ya fi kasancewa kalubale wajen shawo kan matsalar? Mun jiyo ra'ayoyin wasu mutane mazauna Kadunan Najeriya.