LAFIYARMU: Nazari Kan Nagarta Ko Kyawun Iskar Da Mutane Ke Shaka A Fadin Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Ingancin iskar da muke shaka kullum yana da tasiri ga lafiyar mu. Sinadarin Sulfor dioxide da sinadarin carbon monoxide suna daga cikin sinadaren da suke gurbata iskar da muke shakka a fadin duniya.