LAFIYARMU: Nazari Akan Gudunmuwar Da Fasahohin Zamani Ke Bayarwa Wajen Saukake Rayuwa

Your browser doesn’t support HTML5

An kiyasta cewa mutane biliyan 2.5 ne suke bukatar akalla wata na’ura mai saukaka rayuwarsu sannan galibi mutane suna bukatar fasahohin zamani masu saukaka rayuwa a wani lokaci a rayuwar su.