LAFIYARMU: Matsalolin Da Mutane Zabaya Ke Fuskanta A Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Lalurar zabiya ta na shafar mutane a duniya ba tare da la'akari da kabila, ko jinsi ba. Lalurar ta na samuwa ne ta hanyar gado inda jikin mutun yake da karancin sinadarin melanin, wanda ya shafi launin fatar mutun.