LAFIYARMU: Lafiyar Tsofafi Da Yadda Za A Bunkasa Kula Da Lafiyar Su.

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararu sun ce asa’ilin da shekarun mutane suke ja, ya yiwu su fuskanci matsalolin lafiyar da suka zama ruwan dare tsakanin dattawa kamar yanar ido, rashin ji, cutar sukari, ciwon baya da na wuya.