LAFIYARMU: Kasar Malawi Na Samun Karuwar Wadanda Suke Kamuwa Da Cutar Kwalera

Your browser doesn’t support HTML5

Wannan na zuwa ne wattani 2 bayan da gwamnatin kasar ta janye matakin gaggawar lafiyar al’umma wanda aka ayyana tun shekarar 2022.