LAFIYARMU: Karin Bayani Akan Abin Da Ake Nufi Da Keloids Da Wasu Matakan Kariya

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Zainab Babba Danagundi, wata kwararriyar likitar fata ce a cibiyar lafiya ta kasa dake Abuja, ta yi mana karin bayani akan abin da ake nufi da Keloids da wasu matakan kariya.