LAFIYARMU: Kalubalen Da Mutane Ke Fama Da Shi Na Yin Abu Da Suke Kasa Dainawa

Your browser doesn’t support HTML5

Amfani da kwayoyin rage Zafin ciwo ba bisa ka'ida ba ya ci gaba da kasancewa cikin abubuwan da ke kan gaba akan matsalar jaraba a fadin duniya. Bari mu leka Najeriya inda sama da mutum militan 14 suke ta'ammalı da kwayoyi ba bisa ka'ida ba, kamar yadda alkaluman hukumar NDLEA a kasar suka nuna.