LAFIYARMU: Kalubalen Yin Abu Da Mutane Ke Kasa Dainawa

Your browser doesn’t support HTML5

A wannan makon, shirin Lafiyarmu zai yi nazari ne akan kalubalen da mutane ke fama da shi na jarabar yin wani abu da suke kasa dainawa.