LAFIYARMU: Kafewar Jinin Al’ada Na Mata ,Daukewar Sha’awa Da Kuma Daukewar Kwayoyin Haihuwa A Maza

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin ya mafia hankalo kan kafewar jinin al’ada na mata wato menopause da kuma daukewar sha’awa da kwayoyin haihuwa a maza wato Andropause.