LAFIYARMU: Hira Ta Musamman Da Dr Saminu Muhammad Kan Cutar Dajin Mama
Your browser doesn’t support HTML5
Dr. Saminu Muhammad, likita ne a asibitin koyarwa na mallam Aminu Kano, ya yi mana bayani akan yadda ake yawan kamuwa da cutar dajin mama a Afirka da irin kokarin da akeyi don taimakawa masu fama da cutar.