LAFIYARMU: Hira Ta Musamman Da Dr. Muhammad Fugu Kan Kalubalen Da Maza Ke Fuskanta Game Da Lafiyar Kwakwalwa

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Muhammad Abba Fugu, kwararre a fannin lafiyar kwakwalwa a asibitin tarayyar na masu tabin hankali a birnin Maidugurin Najeriya, ya yi mana karin bayani akan kalubalen da maza ke fuskanta a game da lafiyar kwakwalwar su a Afirka