LAFIYARMU: Hira Ta Musamman Da Dr Mahmud Mohammed Gana Kan Lafiyar Jiki Da Dogaro Da Addu’a

Your browser doesn’t support HTML5

Ganin cewa wasu mutane in basu da lafiya, ba sa neman magani a asibiti, sun fi dogara ne da addu’a - shin ya ya masana ke ganin wannan a bangaren likitanci? Dr. Mahmud Mohammed Gana, kwararren likita ne a cibiyar lafiya ta jami’ar Maiduguri, kuma ya yi mana karin bayani.