LAFIYARMU: Hira Da Zainab Ujudud Shariff Kwarariya Kan Magungunan Gargajiya Kuma Tsohuwar Daraktar Sashin Bunkasa Maganin Gargajiya

Your browser doesn’t support HTML5

Zainab Ujudud Shariff kwararriya kan magungunan gargajiya a Najeriya kuma tsohuwar daraktar Sashin Bunkasa Maganin Gargajiya a Ma’aikatar Lafiya ta Najeriya, ta yi mana karin bayani a game da alfanun magungunan.