LAFIYARMU: Hira Da Wani Dattijo Mazaunin Abuja Mai Suna Tanko Yakasai

Your browser doesn’t support HTML5

Wani dattijo mazaunin Abuja mai suna Tanko Yakasai, wanda ya tasam ma shekaru 100 a duniya. Ya yi mana bayani game da yadda yake kula da lafiyar shi.