LAFIYARMU: Hira Da Farfesa Ibrahim Ummate Farfesa Ibrahim Ummate Game Da Kalubalen Jinyar Masu Fama Da Ciwon Koda A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Farfesa Ibrahim Ummate, jami’in cibiyar jinyar koda ta asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri a Najeriya, ya yi karin bayani a game da matsalar cutar koda da kuma kalubalen maganinta.