LAFIYARMU: Hira Da Dr Zahradeen Abbas Kan Shawo Kan Matsalar jaraba

Your browser doesn’t support HTML5

Dr Zaharaddeen Umar Abbas, wani babban likita a asibitin kula da masu tabin hankali a Maiduguri, ya yi mana karin bayani akan abin dake kawo kamuwa da jarabar yin wani abu a cikin al’umma, da kuma yadda za a shawo kan matsalar.