LAFIYARMU: Hira Da Dr. Hajara Asheikh Jarma, Kwararriyar Jami’ar Lafiya A Asibitin Koyarwa Na Jami’ar Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Hajara Asheikh Jarma, kwararriyar jami’ar lafiya a asibitin koyarwa na jami’ar Maiduguri, ta yi wa wakilyar mu Hussaina Muhammed karin bayani a game da masu fama da lalurar zabiya.