LAFIYARMU: Hira Da Dakta Aliyu Suleiman Akan Muhimmancin Hoton X-Ray

Your browser doesn’t support HTML5

Dr. Aliyu Suleiman, Kwararre a fannin hoton xray a kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna, ya yi bayani a game da mahimmancin hoton X-ray da wasu kalubalolin da ake fuskanta a nahiyar Afirka da mafita.