LAFIYARMU: Duba Kan Matsalar Lafiyar Kwakwalwa Da Maza Ke Fama Da Ita

Your browser doesn’t support HTML5

Juma Majanga dake Nairobi, babban birnin kasar Kenya, ya yi nazari akan irin gurguwar fahimtar da ke tasiri akan yakin da ake yi da matsalar lafiyar kwakwalwa a Afirka kuma ga rahoton da ya aiko mana: