LAFIYARMU: Duba Kan Masaniya Da Maza Ke Da Ita Game Da Lafiyar Kwakwalwa

Your browser doesn’t support HTML5

Wai shin, wace masaniya maza suke da ita a game da lafiyar kwakwalwar su, sannan wace irin rawa al’ada take takawa a fannin lafiyar kwakwalwar maza? Tambayar Kenan da mukayiwa wasu ‘yan Najeriya kuma ga abin da suka sheda