LAFIYARMU: Duba Kan Lalurar Keloids

Your browser doesn’t support HTML5

Keloids wata lalura ce ta kumburin kari mara cutarwa, wadda ke da nasaba da sake tsurowar fata cikin gaggawa bayan rauni ko kumburin fata. Abu ne da ya shafi fata wanda ya zama ruwan dare, wanda galibi ba a kula da shi, wanda milyoyin mutane suke fama da shi a fadin duniya.