LAFIYARMU: Duba Kan Cutar Sikila Wadda Ke Addabar Dimbin Mutane A Nahiyar Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

Cutar sikila wata cutar jini ce da ake gadon ta, wadda ke shafar kwayoyin halittar jini. Wannan na faruwa ne sakamakon rashin daidaiton jinsin kwayoyin halittar jini wanda kuma kan iya haifar da karancin jini, tsananin ciwo, kamuwa da cutuka da ma lalacewar wata kwayar halitta ta jiki