LAFIYARMU: Duba Akan Tasirin Hoton X-Ray A Bangaren Kiwon Lafiya

Your browser doesn’t support HTML5

Fasahar daukan hoton xray a fannin kula da lafiya ta na taka mahimmiyar rawa wajen magance cututtuka. Hoton xray - Ultrasound ko kuma CT scan na daga cikin jerin fasahohin da likitoci suke dogaro da su wajen ganin cikin jikin dan Adam don gano irin cuta, sa ido ko yin maganin cututtuka.