LAFIYARMU: Duba Akan Ta’adar Dakile Girman Nonor ‘Ya Mace

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Lafiyar Mu na wannan makon zai mai da hankali ne a game da ta’adar dakile girman nono ‘ya mace ko batar da nonon baki daya wanda ke tattare illa.