LAFIYARMU: Duba Akan Hanyoyin Magance Tarin Fuka

Your browser doesn’t support HTML5

Wannan makon, shirin LafiyarMu zai yi nazari ne akan tarin Fuka, wata cuta daga jerin munanan cututtuka masu saurin yaduwa. Sannan, wani gwajin cutar tarin Fuka yana nuna alamun kawo sauyi a maganin cutar. Mu na kuma dauke da bayanin wani kwararre a game da cutar.