LAFIYARMU: Dawainiyar Haihuwa Da Rainon Yara Da Iyaye Mata Ke Yi

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Lafiyarmu na wannan makon ya yi nazari ne akan dawainiyar haihuwa da rainon yara da iyaye mata ke yi – wani babban aiki mai faranta rai da kuma yake tattare da kalubale ga lafiyar kwakwalwarsu.