LAFIYARMU: Cututtukan Idanu Dake Haifar Da Rashin Gani Ko Makanta

Your browser doesn’t support HTML5

Glacoma shike kan gaba wajen haifar da makantar da idanu basa a sake gani na (dindindin), sannan itace abu na biyu dake haifar da makanta.